Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

A BARI YA HUCE: Rayuwar Tina Turner Fitacciyar Tauraruwa Da Yadda Ta Shafi Rayuwar Jama’a, Mayu 27, 2023


Baba Yakubu Makeri da Grace Alheri Abdu
Baba Yakubu Makeri da Grace Alheri Abdu

WASHINGTON, D.C. -Shirin A Bari Ya Huce na wannan makon ya karrama Tina Turner fitacciyar mawakiyar nan Ba'amurka bakar fata da ta rasu ranar Talata a gidanta da ke dake Küsnacht kusa da Zurichbayan doguwar jinya,

Obit Tina Turner
Obit Tina Turner

Saurari cikakken shirin da Alheri Grace Abdu ta gabatar:

ABARI YA HUCE: Rayuwar Tina Turner Fitacciyar Tauraruwa Da Yadda Ta Shafi Rayuwar Jama’a, Mayu 27, 2023.mp3
please wait

No media source currently available

0:00 0:23:57 0:00

  • 16x9 Image

    Grace Alheri Abdu

    Grace Alheri Abdu  babbar Edita ce (Managing Editor) a Sashen Hausa na Muryar Amurka wadda ta shafe sama da shekaru 30 tana aikin jarida. Tana da digiri na biyu a fannin dokoki da huldar diplomasiyar kasa da kasa, da kuma digiri na biyu a fannin nazarin addinan al'adun gargadiya na kasashen Afrika.

XS
SM
MD
LG