ABARI YA HUCE: Labarin Wani Da Ya Kai Ziyara Gidan Surukansa Aka Bashi Fura, Yuli 01, 2023

Baba Yakubu Makeri da Grace Alheri Abdu

WASHINGTON, D.C. - A cikin shirin A Bari Ya Huce na wannan makon, labarin wani da ya kai ziyara a gidan surukansa aka bashi fura, amma saboda kunya yaki sha alhali kuwa furar ta shiga ransa, bayan an kai masa furar cikin dakinsa na baki, sai ya yi dabara ya sha furar, amma furar ta bare ta bata fuskarsa.

Saurari cikakken shirin da Alheri Grace Abdu da baba Makeria suka gabatar:

Your browser doesn’t support HTML5

ABARI YA HUCE: Labarin Wani Da Ya Kai Ziyara Gidan Surukansa Aka Bashi Fura, Yuli 01, 2023.mp3