Abinda Haruna Dauda Ya Gani a Inda Aka Kai Harin Bam

Mutane sun taru kusa da inda bam ya tashi cikin mota a kasuwar "Monday Market" ta Maiduguri, talata 1 Yuli, 2014.

Wakilin Muryar Amurka, Haruna Dauda Biu, ya zagaya inda bam ya tashi a makeken shatale-tale na jikin kasuwar Litinin ta Maiduguri, domin ganin yadda wurin yake.

Yayi bayanin makeken ramin da bam din ya tona a kasa, da motocin da suka kone, ciki har da kekunan Napep, da irin barnar dake bayyane a wannan wurin.

Ga takaitaccen bayanin abubuwan da ya gani a wurin daga bakinsa...

Your browser doesn’t support HTML5

Tashin Bam A Maiduguri - Haruna Yana Bayanin Yadda Ya Taras da Wurin - 0'29"