Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Harin Bam na Maiduguri - Wannan ba Musulunci ba ne in ji Wanda Ya Gani da Idanunsa


Rumbun Hotuna Mutane sun taru kusa da inda bam ya tashi cikin mota a kasuwar "Monday Market" ta Maiduguri, talata 1 Yuli, 2014. Mutane da dama sun mutu, akasarinsu mata tsoffi da almajirai dake bara.

Wani mutumin da ya ga tashin bam na kusa da kasuwar Litinin ta Maiduguri a yau talata.

Wani mutumin da ya ga tashin bam na kusa da kasuwar Litinin ta Maiduguri a yau talata, yayi tur da wannan hari kan bayin Allah kuma cikin azumi, yana mai bayyana wannan da cewa ba Musulunci ba ne, kuma ba koyarwar Musulunci ba.

Malamin yace ya kamata duk wanda ke da hannu a aikatawa, ko kulla aikata wannan ta'addancin, ya san cewa zai mutu, kuma alhakin duk wadannan bayin Allah yana kansa.

Ga cikakken bayanin da wannan mutumi yayi ma wakilinmu a Kasuwar Litinin ta Maidugurin.

Harin Bam Na Maiduguri - Wani A Wurin Yace Wannan Ba Musulunci Ba Ne - 0'30"
please wait

No media source currently available

0:00 0:00:30 0:00
Shiga Kai Tsaye

XS
SM
MD
LG