VOA60 FIRKA: Akalla Mutane 21 Suka Mutu Kana Wasu 38 Suka Jikkata A Yammcin Kamaru

Your browser doesn’t support HTML5

Akalla mutane 21 suka mutu kana wasu 38 suka jikkata bayan da wata motar bas ta kauce a hanya ta bigi wata bishiya a yammcin Kamaru.