DOMIN IYALI: Gwagwarmayar Matan Najeriya Da Neman Wakilci A Zaben 2023 Kashi Na Daya-Fabrairu, 02, 2023

Alheri Grace Abdu

Yanzu haka ya rage saura makonni hudu a gudanar da zaben shugaban kasa da na ‘yan Majalisun tarayya a Najeriya, makonni biyu bayan nan kuma a gudanar da na gwamnoni da majalisun jihohi. Sai dai duk kokarin da mata su ka yi na ganin wannan karon ba a bar su a baya ba, hakar su bata cimma ruwa ba kasancewa ba su sami wakilcin da suke nema ba.

Batun da muka fara nazarta ke nan a wannan makon a shirin Yau shirin Domin Iyali.

Saurari tattaunawar da Zainab Babaji ta jagoranta:

Your browser doesn’t support HTML5

DOMIN IYALI: Gwagwarmayar Matan Najeriya Da Neman Wakilci A Zaben 2023 Kashi Na Daya