DOMIN IYALI: Rahoto Na Musamman Kan Babban Zaben Najeriya-Maris, 23 2023

Alheri Grace Abdu

Bayan kamala babban zaben Najeriya da ya dauki hankalin kasashen duniya, zaben da muka dauki lokaci muna haska fitala a kai musamman abinda ya shafi takarar mata, da yunkurinsu na ganin an dama da su a harkokin mulki. Sai dai bisa ga dukan alamu hakarsu bata cimma ruwa ba domin kuwa an sami ci gaban mai hakar rijiya.

Wakiliyarmu Medina Dauda ta yi nazarin wannan lamarin, ga kuma rahoto na musamman da ta hada mana.

Your browser doesn’t support HTML5

Rahoto Na Musamman Kan Babban Zaben Najeriya