DUNIYAR AMURKA: Batun Durkushewar Wasu Bankunan Amurka, Maris 17, 2023

Mahmud Lalo

A karshen makon da ya gabata, hukumomin da ke kula da hadahadar kudade a Amurka, suka karbe ragamar tafiyar da bankunan Silicon Valley da Signature da suka durkushe.

Shirin Duniyar Amurka na wannan mako, ya duba batun matakin da hukumomin Amurka suka dauka bayan da wasu bankunan kasar biyu suka durkushewa. Shirin ya za kuma mu duba yadda aka gudanar da bikin karrama masu ruwa da tsaki a fagen shirya fina-finai na Oscars da aka yi a karshen makon da ya gabata, da kuma tasirin ziyarar da Sakataren harkokin wajen Amurka Antony Blinken ya kai Jamhuiryar Nijar.

Your browser doesn’t support HTML5

DUNIYAR AMURKA: Batun Durkushewar Wasu Bankunan Amurka - 6'00" .mp3