Gangamin Ranar Ma'aikata A Kasashen Duniya

Babban Birnin Moscow ta kasar Rasha, ranar 1 ga watan Mayu, na 2017.
 

 Birnin Manila ta kasar Philippines, Ranar 1 data watan Mayu  2017.

 

Ma'aikata a babban birnin Baghdad, ranar 1 daga watan Mayu, Shekarar 2017.


 

'Yan sanda sun kama wasu daga cikin masu zanga zanga a bikin ranar  Ma'aikata ta duniya  a babban birnin Istambul, Ranar 1 daga watan Mayu  2017.

 

Ma'aikatan kasar Bangaladesh, a Dhaka, Bangladesh, Ranar 1 daga watan Mayu, 2017

 

'Yan kungiyar ma'aikatan Korea ta kudu da 'yan kasar sun yi zanga zanga akan tittuna babban birnin Seoul, ranar 1 daga watan Mayu na  2017.

 

Ranar Ma'aikata ta duniya a birnin Erfurt dake Jamus, Ranar 1 daga watan Mayu, na 2017.
 

Ma'aikata a babban birnin Kiev dake Ukraine, Ranar 1 daga watan Mayu na 2017.

Birnin Johannesburg na Africa ta Kudu, a ranar ma'aikata ta duniya 1 daga watan Mayu, 2017.
 

Ma'aikata a Jakarta ta kasar Indonesia, ranar 1, ga  watan Mayu, na 2017.