ILMI GARKUWAR ‘DAN ADAM: Ra’ayoyin Iyaye Kan Dokar Tsarin Bashi Ga Dalibai A Najeriya, Afrilu 15, 2024

Babangida Jibril

LEGOS, NIGERIA - Shirin Ilmi na wannan makon ya daura kan batun bullo da shirin baiwa dalibai bashin kudin makaratu, inda aka ji ta bakin iyaye, da dalibai da kuma kwararru kan fa'ida da rashin amfani da tsarin.

Saurari cikakken shirin da Babangida Jibrin ya gabatar:

Your browser doesn’t support HTML5

ILMI GARKUWAR ‘DAN ADAM: Ra’ayoyin Iyaye Kan Dokar Tsarin Bashi Ga Dalibai A Najeriya, Afrilu 15, 2024.mp3