Anyi Wani Taro a Jami'an Johns Hopkins

Your browser doesn’t support HTML5

Anyi wani taro a Jami'an Johns Hopkins inda aka tattauna akan dabarun yanda za a shawo kan matsalolin Arewacin Najeriya da suka hada da talauci da rashin aikin yi.