Accessibility links

ZABEN NIJAR 2016: NIGER Yau 2 ga Wannan Wata na Afrilu aka Gudanar da Bikin Rantsar da Shuagaban Nijar Isufu Mahamadu, Afrilu 02, 2016


‘Yau 2 ga wannan wata na Afrilu aka gudanar da bikin rantsar da shuagabn Janhuriyyar Nijar Isufu mahamadu bayan ya lashe zaben shuagaban kasar zagaye na biyu da aka gudanar a ranae 20 ga watan jiya na Maris da kashi 92,51% a gaban abokin karawarsa Hama Amadu da ya samu kashi 7,49%.

XS
SM
MD
LG