VOA60 DUNIYA: SAUDI ARABIA Shugaba Barack Obama Ya Fara Ziyarar Saudi Arabiya

Your browser doesn’t support HTML5

Shugaba Barack Obama ya fara ziyarar Saudi Arabiya da ajanda akan harkoki dabam-dabam ciki har da samun zaman lafiya a yankin.