VOA60 AFIRKA: SOUTH SUDAN Za a Saka Takunkumin Sayen Makamai Akan Sudan ta Kudu.

Your browser doesn’t support HTML5

Babban Sakataren Majalisuar Dinkin Duniya, Ban Ki- moon ya yi kira ga kwamitin sulhun majalisar duniya, da ya saka takunkumin sayen makamai cikin gaggawa akan Sudan ta Kudu.