Accessibility links

VOA60 AFIRKA: SOUTH SUDAN Gwamnati Sudan ta Kudu, Ta Soke Bikin Ranar Samun ‘Yancin Kai


Gwamnati Sudan ta Kudu, ta soke bikin ranar samun ‘yancin kai, yayin da kasar ke fama da yakin basasa da yunwa da matsalar tattalin arziki.

XS
SM
MD
LG