Accessibility links

VOA60 DUNIYA: INDIA/TANZANIA Firai Ministan India Narendra Modi Ya Kai Ziyara Tanzania


Firai ministan India Narendra Modi ya kai ziyara Tanzania a zango na uku na rangadin kwanaki biyar da ya ke yi a kasashen Afrika, wanda ke kara nuna zawarcin da kasarsa ke yi da nahiyar.

XS
SM
MD
LG