Accessibility links

VOA60 DUNIYA: USA/DALLAS Wani Tsohon Soja Ya Hallaka 'Yan Sanda Biyar A Dallas da ke jihar Texas ta Amurka


Yan sandan birinin Dallas dake jihar Texas sun ce an kama mutane uku, na hudunsu kuma ya mutu, bayan da 'yan kwanbton-bauna suka kashe 'yan sanda biyar a wani hari lokacin da ake yin zanga-zangar lumana.

XS
SM
MD
LG