Accessibility links

VOA60 AFIRKA: NIGERIA Anyi Hawan Durbar a Birnin Kano, Kamar Yadda aka Saba Duk Shekara a Karamar Sallah.


Anyi hawan Durbar a Birnin Kano, kamar yadda aka saba duk shekara a karamar sallah yayinda musulmi a duk fadin duniya suka kammala Azumin watan Ramadana.

XS
SM
MD
LG