Accessibility links

VOA60 DUNIYA: SAUDIYA Hukumomin Har Ila Yau Na Ci Gaba Da Binciken Wani Harin kunar Bakin Wake Da Aka Kai a Wani Masallacin ‘Yan Shi’a.


Hukumomin na Saudiya har ila yau na ci gaba da binciken wani harin kunar bakin wake da aka kai a wani masallacin ‘yan Shi’a a gabashin birnin Qatif, inda ministan cikin gidan ya ce an gano wasu sassan jikin mutane uku, amma ba a gane ko su wanenene ba.

XS
SM
MD
LG