Shugaban Boko Haram kan shugaba Goodluck Jonathan

  • Aliyu Mustapha

Imam Abubakar Shekau

Kungiyar Boko Haram ta maidawa shugaban Nigeria murtani kan shirinsa na jan daga da su.

Shugaban kungiyar Boko Haram ta Nigeria ya maida murtani akan sanarwar gwamnatin kasar na cewa zata murkushe su. Haka kuma Imam Abubakar Shekau, a cikin wani sakon da aka watsa a shafin "YouTube" na duniyar gizo, ya musanta cewa ‘yan kungiyarsa ne suka kashe dukkan wadanda suka rasa rayukkansu a farmakin da suka kai a Kano.

Saurari:

Aika Sharhinka