TSAKA MAI WUYA: Dalilan Da Ke Sa Ake Samun Ce-ce-ku-ce Tsakanin Manyan Addinai Biyu A Najeriya, Kashi Na Uku, Nuwamba 15, 2022
Aliyu Mustapha
Aliyu Mustapha Sokoto
A wannan karon masu muhawara a shirin sun yi tsokaci kan irin tasirin da addinin dan takara zai yi a zaben 2023 da ke tafe.
Washington D.C. —
Shirin Tsaka Mai Wuya na wannan mako, ya kawo muku kashi na biyu ne kan muhawara bisa dalilan da suke sa ake samun ce-ce-ku-ce tsakanin manyan addinai biyu a Najeriya.
Your browser doesn’t support HTML5
TSAKA MAI WUYA: Dalilan Da Ke Sa Ake Samun Ce-ce-ku-ce Tsakanin Manyan Addinai Biyu A Najeriya, Nuwamba 15, 2022