Washington D.C. —
Shirin Tsaka Mai Wuya na wannan makon ci gaban shirin ne game da zaben fitar gwani na shekara 2023 inda 'yan siyasa kamar gwamnonin wasu jihohi irinsu Kaduna da Kano suka nada mutanen da su ke so su gaje su.
Saurari cikakken shirin cikin sauti:
Dubi ra’ayoyi
Ko ka yi rijista da mu? Shiga shafinka
Ba ka yi rijista da mu ba? Yi rijista
Load more comments