VOA60 AFIRKA: NIGERIA Shugaba Buhari Zai Kaddamar da Sabon Layin Dogon da ya Haɗa Babban Birnin Abuja da Garin Kaduna.

Your browser doesn’t support HTML5

A wannan makon, Shugaba Buhari zai ƙaddamar da sabon layin dogon da ya haɗa babban birnin Abuja da garin Kaduna.