Accessibility links

VOA60 AFIRKA: LIBYA An Samu Tsagaitawar Wuta a Sirte.


An samu tsagaitawar wuta a Sirte bayan da aka kashe wasu mayakan da ke marawa gwamnatin hadakar Libya baya su 20, kana aka jikkata wasu 100 a arangamar da suka yi da mayakan ISIS.

XS
SM
MD
LG