Accessibility links

VOA60 AFIRKA: SOUTH SUDAN Shugaba Salva Kiir ya yi Kira ga ‘Yan Adawa da su Zo a Tattauna


Shugaba Salva Kiir ya yi kira ga ‘yan adawa da su zo a tattauna domin kada yarjejeniyar zaman lafiya da aka cimma ta samu cikas daga rikicin da ya barke kwanannan.

XS
SM
MD
LG