Accessibility links

VOA60 AFIRKA: KENYA Wani da ake Zargi Mai Daukan Mayaka ne na Kungiyar Al-Shabab ya Kashe 'Yan Sanda Hudu


Wani da ake zargi mai daukan mayaka ne na kungiyar al-shabab ya kashe 'yan sanda hudu a wani caji ofis a Kenya, bayan da ya kwace bindigar wani mai gadi.

XS
SM
MD
LG