VOA60 AFIRKA: SOUTH SUDAN An Kashe Mutane Akalla 276 a Kazamin Rikicin da Ya Barke a Juba.

Your browser doesn’t support HTML5

An kashe mutane akalla 276 a kazamin rikicin da ya barke a Juba, babban birnin Sudan ta Kudu, tsakanin dakarun Shugaba Salva Kiir da na mataimakinsa Riek Machar.