Accessibility links

VOA60 AFIRKA: NIGERIA Aliko Dangote, Na Shirin Zuba Jarin Dala Biliyan 12 Domin Bude Matatar Mai Nan da Shekarar 2019.


Hamshakin mai kudi da ya fi kowa arziki a Afrik, Aliko Dangote, na shirin zuba jarin dala biliyan 12 domin bude matatar mai nan da shekarar 2019.

XS
SM
MD
LG