VOA60 AFIRKA: MALI Wasu Yan Bindiga Hudu Sun Kai Hari A Bamako, Maris 22, 2016

Your browser doesn’t support HTML5

Wasu 'yan bindiga hudu sun kai hari a hedkwatar horar da dakaru ta tarayya turai dake Bamako a Mali.