Accessibility links

VOA60 DUNIYA: PAKISTAN Akalla Mutane 15 Suka Rasa Rayukansu A Wani Harin Bam da aka Kai, Maris 16, 2016


Akalla mutane 15 suka rasa rayukansu a wani harin bam da aka kai a wata motar bas da ke tsaye a Peshawar yayin da hukumomin Pakistan suke zargin kungiyar Taliban.

XS
SM
MD
LG