Accessibility links

VOA60 AFIRKA: MOROCCO Duban Mutane Sun Yi Wata Zanga Zanga, Maris 16, 2016


Duban mutane sun yi wata zanga zangar nuna kin jinin babban sakataran Majalisar Dinkin Duniya a garin Layounne, saboda yayi amfani da kalmar ''mamaya'' wajen bayyana Yankin Yammacin Sahara da ake rikici kai.

XS
SM
MD
LG