Accessibility links

VOA60 DUNIYA: MYANMAR Yan Majalisar Dokokin Myanmar Sun Zabi Shugaban, Maris 15, 2016


Yan majalisar dokokin Myanmar sun zabi shugaban kasa farar hula na farko cikin shekaru 50, Mr Htin Kyaw, abunda ya kara kusantar da kasar ga cikakken mulkin demokradiya.

XS
SM
MD
LG