VOA60 AFIRKA: SOUTH AFRICA Za'a Sake Janusz Walus Wanda Ya Kashe Shugaban Masu Adawa, Maris 11, 2016

Your browser doesn’t support HTML5

Za'a Sake Janusz Walus Wanda Ya Kashe Shugaban masu adawa da mulkin wariyar launin fata na Afirkata kudu Chris Hani, nan da sati biyu domin ya ci gaba da zaman gyara halinka, bayan ya shafe shekaru fiye da 20 a gidan yari.