ZAUREN VOA: Matsaloli Da Nasarorin Mulkin Dimokradiyya A Kamaru, Oktoba 22, 2024

Medina Dauda

ABUJA, NIGERIA - A shirin wannan makon, mahalarta Zauren VOA wadanda suka hada da ‘yan siyasa da matasa da wasu daga bangaren gwamnati, sun ci gaba da bayyana irin nasarar da aka samu a mulkin dimokradiya a Kamaru. Matasa sun bayyana ra'ayinsu kan irin rawar da matasa suka taka a kasar, suka kuma bayyana damuwarsu kan yadda ba a ba matasa mukamai.

Saurari cikakken shirin da Medina Dauda ta gabatar:

Your browser doesn’t support HTML5

ZAUREN VOA: Matsaloli Da Nasarorin Mulkin Demokradiyya A Kamaru, Oktoba 22, 2024.mp3