Wasu 'yan kasashen waje na zangazangar nuna goyon baya ga masu zangazangar Misra.
Tsohon gwamnan jihar Sokoto Alhaji Attahiru Bafarawa ya ce jam'iyyar APC za ta zabi mutum mafi karbuwa a matsayin dan takarar shugaban kasa.
Hukumar Sojojin Nijeriya ta kafa wata sabuwar bataliya a kusa da kan iyakar Nijeriya da kasar Kamaru.
Rundunar Gamayyar Tabbatar da Tsaro ta JTF ta ce ta hallaka 'yan Boko Haram 7 a Gombe.
A Janhuriyar Nijar,Jam'iyyar adawa ta MNSD NASARA ta zargi jam'iyyar PNDS TARAYYA da haddasa rikici a bangaren adawa.
Mutane da dama sun sami raunuka banda asarar dukiyoyi na miliyoyin nairori sanadiyyar ambaliyar ruwa a Bauchi.
A matsayin wani bangare na bukukuwan Sallah, Musulmi da Kirista sun nuna hadin kai a kaduna
Yau ta ke karamar Salla a Janhuriyar Nijar. Wannan ya biyo bayan ganin jaririn watan Shawwal a wasu wurare na kasar
Wasu mata uku da wani mutum sun fada ragar 'yansanda a Jos, sanadiyyar zaluntar yara.
Jam'iyyar African People Congress (APC, a takaice) mara rajista, na barazanar zuwa kotu.
Daidaiku da kungiyoyin rajin kare 'yancin dan adam sun yi zangan-zangar nuna goyon baya ga Gwamna Amaechi na Rivers da ke jayayya da Shugaba Jonathan.
Gwamnatin jihar Borno ta arewa maso gabashin Nijeriya ta kare cigaba da katse wayar salalu da ake yi a jihar, duk kuwa da maido da layukan a sauran jihohin.
Kungiyar Daliban Musulman Najeriya ta Nemi a mayarda shugaba Morsi yayin da ta yi tur da juyin milkin da sojojin kasar Masar suka yi.
Sojojin Misra sun hambarar da shugaban kasar na farko da aka taba zaba ta hanyar dimokuradiyya.
Shugaba Barack Obama na Amurka ya sauka kasar Senegal a zangon farko na ziyararsa a kasashen Afirka.
Gwamnatin Nijeriya ta ce rashin zuwan Shugaban Amurka Barack Obama Nijeriya a ziyarar kasashen Afirka da ya ke yi ba zai canza komai ba a dangantakar Nijeriya da Amurka.
A karon farko tun bayan cika shekaru biyu da Shugaban Janhuriyar Nijar Mahammadu Issufu ya yi bisa gadon mulki, jam'iyyar adawa ta MNSD NASARA ta gana da 'yan jarida
Shugaban jam'iyyar PDP mai mulkin Nijeriya, Alhaji Bamanga Tukur ya ce shi fa baya cikin mutanen da tankade da rairayar PDP za su shafa.
Gardandamin da ake yi kan makomar Gwamnan jihar Taraba da ke jinya a Amurka sun dau wani sabon salo, a yayin da ake ta garzayawa kotu.
Kungiyar ACF da Kungiyar NEF sun kafa kwamitin hadin gwiwa saboda kada kawunan mutanen arewacin Nijeriya da kungiyoyin ke wakilta su rabu.
Domin Kari