Dalilan abinda yasanya abubuwan da suka faru tsakanin soja da kungiyar ‘yan shia a fili suke.
A cikin wata sanarwan da rundunonin sojan Najeriya ta fitar tace a halin da ake ciki, tace tuni mayakan ruwa dana kasa suka yi wa yankin kofar raggo.
Hukumomin kiwon lafiya a jihar Adamawa arewa maso gabashin Najeriya sun musanta rahotannin dake cewa an samu bullar cutar zazzabin lassa a jihar,wannan kuwa ya biyo bayan samun bullar cutar ce a jihar Taraba dake makwabtaka da Adamawan.
Mai martaba sarkin Potiskum dage jihar Yobe a arewa maso gabashin Najeriya Alhaji Buba Ram ya janyo hankalin kwamitin da shugaba Muhammadu Buhari ya kafa na tallafawa rigimar da boko haram ya daidaita karkashin jagorancin Janar Theophilus Yakubu Danjuma mai ritaya dasu tallafawa jamaar dake garin Potiskum din da rikicin boko haram ya rutsa dasu.
Ban san abinda yasa a Najeriya wannan zarbewan ya zama haka ba,domin abinda yasa nace zarbewan yayi yawa shine, a Najeriya anfi yin maganar addini fiye da nan Amurka ba wai babu masu addini anan ba, akwai musulmai akwai kirista.
Abinda shugaban Barrack Obama yayi a cikin jawabin nasa shine bayani a takaice na abubuwan da yace zaiyi, ya kuma nuna wa Amurkawa cewa yayi wadannan abubuwan.
Air Marshall Sadeeq Abubakar wadanda yake tare da wasu hafsoshin sojan sama ya bayyana gamsuwar sa ga abubuwan da ya ganewa idanun sa akan yadda aikin gina wajen sauka da tashin jiragen yaki ke gudana ga kuma abinda yake cewa.
Kasar Amurka ta hanyar tsarin ta da ake kira MCC ta taimakawa jamhuriyar Niger da makuddan kudade n da yawan su yakai sefa Miliyan dubu 225.
Wannan shine karo na ukku da majilisar dokokin jihar kanon ke shirya taron jin raayin jamaa akan kudirin kasafin kudi
Rahottanni masu tushe sun bayyana cewa hukumar yaki da yiwa tattalin arzikin kasa zagon kasa wato EFCC tayi awon gaba da daya daga cikin yan kwamitin mika mulki ga Shugaba Buhari Birgediya Janar Lawal Jafaru Isah.
Malaman addini islama na Shia da sunna a jamhuriyar Niger sun soma tofa albarkacin bakin su game da sabon salon da dangantaka ke dauka.
Cikin sanarwan dake dauke da sakataren jamiyyar na Kasa Farfesa Adewole Oladipo jamiyyar ta PDP ta bukuci hukumar EFCC ta gaggauta sako mata kakakin ta Mr Oliseh Metuh da ake zargi da halarta kudin haram sama da naira miliya dubu.
Hakika lamurra sun canza ta hanya mara dadi inda babban hanyar samun kudin shiga a Najeriya wato man fetur farashin sa yayi kasa da kusan rabi.Don haka wannan babban abin damuwa ne.
Gwamnan yayi wannan kalamin ne sailin da yake karban bakuncin wata tawagar shugabannin al’ummar Jimeta ce da suka kai masa ziyara.
Tsohon shugaban majilisar dokokin jihar Kano zamanin mulkin marigayi Gwamna Abubakar Rimi Alhaji Abdullahi Abubakar Karaye yace anyi anfani da karfi wajen kwace masa gidajen sa da ya gina akan filin da marigayi gwamnan ya bashi.
Kungiyar nan mai kokarin ganin an dawo da yan matan Chibok su 219 sunce yanzu ‘Yan matan sun kwashe kwanaki 625 ba tare da gwamnati ta gano inda suke ba, abinda kungiyar tace wannan alama ce ta gazawa daga gwamnati.
Karamin ministan manfetur na Najeriya Ibr Kachikwu yace lokaci baiyi ba da za ace za a sayar da matatun man fetur gay an kasuwa.
Mazauna unguwar jiddaro polo dake cikin garin Maiduguri sun fara tserewa suna barin unguwar domin tsoron kar a sake kai musu hari.
Da yake jawabi ga tsoffin sojojin Najeriya, shugabanFansho na mayakan Najeriya, Air Vice Marsharl Mohammed Dikko yace rundunar sojan kasar na daukar sabbin matakai da naura mai aiki da kwakwalwa wajen tantance masu karban fansho a gidan soja.
Domin Kari