An yi sauyin wasu ministoci wasu kuma an sauke su kana an nada wasu sabbi a jamhuriyar Kamaru.
Wasu mutanen da ake tuhuma yan boko haram ne sun kai hari a garin Diffa dake cikin jamhuriyar Niger, kuma wani wanda bai so a bayyana sunan sa ba, yayi wa wakilin sashen sashen Hausa Yusuf Abdullahi Karin bayani yadda abin ya faru.
‘’A Najeriya dai kowa ya sani nan kudancin Najeriya, akwai wanda aka bashi Minista anyi zabe bayan zabe, ana gaban kotu kafin a yanke hukunci aka bashi minister da aka zo aka tabbatar shine yaci zabe ya ajiye kujerar minister, ya koma yaje ya karbi gwamnan sa wadda mutanen sa suka zabe shi akai sabo da haka ma Taraba cikin Najeriya take, sabo da haka muma za ayi haka din’’
Ga bisa dukkan alamu dangantaka ta fara tsami tsakanin jamiyyun hadaka dake jihar Bauci, inda yayan jamiyyar CPC ke cewa ana nuna musu wariya bayan da aka kafa gwamnati.
Yan kasar Cameroon 21 ne aka tabbatar sun rasu kana 123 ne suka samu raunuka daban-daban kana 77 ne suka bace kawo yanzu babu labarin su
Daga cikin mutane biyar din har da babban akanta na jihar Alhaji Shehu K Mohammed da kuma dan kwamitin aikin Hajjin da gwamnatin jihar Niger ta kafa Barister Isah Abubakar.
Manufar taron dai shine tunatar da manema labarai illar anfani da munanan kalamai da ka iya haifar da tunzuri tsakanin al’umma mabanbanta, da addinai da zafafan kalamai da kuma yin yarfen siyasa.
Taron majilisar dinkin duniya na wannan shekarar ya fara ne da gagarumin taron koli akan bunkasa da kara tabbatar da shirin muradun karni, na yaki da talauci, yunwa, ciwo, koma bayan mata, da kananan yara, da ilmi da sauran su
Har yanzu ana ci gaba da tantance adadin mutanen da suka mutu na kasashe daban-daban wadanda turmutsin nan ya rutsa dasu a kasar Saudiyya.
Jirgin saman jihar Bauci da ya makale a kasar Morocco ya dawo gida.
Wannan rigimar dai ta samo asali ne tun daga zaben fidda gwani na jamiyyar APC a jihar Gombe, game da wanda zaiyi takarar wakiltan Funakaye, kwami da Gombe a majilisar tarayyar Najeriya.
Duk da yake dai kotun sauraren kararrakin zabe tayi watsi da karar da tsohon gwamnan jihar Zamfara Alhaji Aliyu Mamuda Shinkafi suka shigar shi da jamiyyar sa ta PDP .
Yanzu haka an rushe dukkan hukumomin kasar Bukina Faso,Kuma an nada babban na hannun daman tsohon shugaba Blaise Campaore a matsayin shugaban cibiyar demokaradiyya wato ( National Council for Democracy)Sai dai kuma ana ta zanga-zanga a kan tituna sakamakon juyin mulki da aka yi.
Hukumar binciken yanayi wato NIMETH duk shekara ta kanyi gwaje-gwaje na kimiyya, tare da hasashen sassan da za a samu ambaliyar ruwa don ta aike da gargadi domi a zamo cikin shirin ko ta kwana.
‘’Da muka ji wannan labarin mun tuntubi mutanen da suke wakiltan mu a can Saudiyya wadanda suke tare da alhazzan mu a Makka da gaggawa suka kira taro na duka wakilan da suke a Makka a halin yanzu suka yi bincike a ciki jamaar kasar da suke can, sun gano cewa dai alhamdulillahi bawanda abin ya shafa a cikin mahajittan kasar Nijar.
Ba shakka wannan abu ne mara dadi kwarai da gaske, abu ne mai al’ajabi da tausayi matuka da gaske.
Hukumar kammalla karatun Sakandare a Najeriya wato National Examination Council (NECO), ta fitar da sakamakon jarabawar wannan shekarar wato 2015.
Yayin da sabbin Gwamnoni ke zargin tsoffin da suka gada da bar musu dinbin bashi hatta albashi ma wasu jihohin basa iya biya.Sai gashi wasu gwamnonin na kara haramar cin bashi.
Yan ci ranin kasar China da dama ne ke kwarara yankunan Gasol,Bali, Ardokula,Kurbi, Donga, da Wusa dake jihar Taraba don aikin fasa kwbrin madubiya wadda aka danganta darajar ta nan a biyu baya ga manfetur a kasuwannin kasar China.
Domin Kari