Accessibility links

VOA60 AFIRKA: NIGER Dakarun Jamhuriyar Nijar Sun Dakile Harin Da Aka Kai a Wani Gidan Yari


Dakarun Jamhuriyar Nijar sun dakile harin da aka kai a wani gidan yari da ke dauke da mayakan jihadin arewaci Mali da na Boko Haram, inda aka harbe wani dan bindiga da ya yi kokarin sake fursunoni.

XS
SM
MD
LG