Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Hotunan Karrama Wasu Sojojin Najeriya a Maiduguri

Jami'an soja sunce zasu cigaba da murkushe 'yan Boko Haram a yankin arewa maso gabashin Nigeria, inji Babban Hafsan Hasoshin Sojan Najeriya Tukur Buratai, ya furta hakane a lokacin da ya karama manyan sojoji 45 girma, inda suma suka yi alkawarin cigaba da kakkabe 'yan Boko Haram a duk fadin Nigeria. Tare da baiyana cewa sojoji sun ci karfin 'yan Boko Haram a cikin Maiduguri.

Domin Kari

XS
SM
MD
LG