Accessibility links

Hotunan Tabarbarewar Yanayi Samar Da Ilimi a Jamhuriyar Nijar

Makarantu a Jamhuriyar Nijar na fuskantar kalubale daga matakin firaimare zuwa jami'a.

Wasu yara kanana a Damagaram na cewa su dai ba su taba zama ba akan kujerun makarantu ba, suna masu kira ga gwamnatin Nijar da ta ci gaba da taimaka masu da litattafai da kuma kujerun zama domin su ci gaba da neman ilimi.
Bude karin bayani

Yadda yara ke daukar darasi a makarantun Nijar, Nuwamba 29, 2017
1

Wasu makarantun zana ko kuma kara a Damagaram Jamhuriyar Nijar, Nuwamba 29, 2017
2

3

4

Domin Kari

XS
SM
MD
LG