Labari da Dumi-Duminsa

VOA60 Afirka: A Kenya 'Yan Sandan Kasar Sunce Akalla Mutane 50 Suka Mutu Sanadiyar Hadarin wata Motar Bas


VOA60 Afirka: A Kenya 'Yan Sandan Kasar Sunce  Akalla Mutane 50 Suka Mutu Sanadiyar Hadarin wata Motar Bas

No media source currently available

'Yan sandan kasar Kenya sunce akalla mutane 50 suka mutu sanadiyar hadarin wata motar bas da ta birkice ta yi kaca-kaca a kudancin kasar Kenya.

​
XS
SM
MD
LG