Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

An Sallami Shugaban Amurka Donald Trump Daga Asibiti

An Sallami Shugaban Amurka Donald Trump Daga Asibiti
please wait

No media source currently available

0:00 0:01:17 0:00

Shugaban Amurka Donald Trump  ya koma fadar White House jiya Litinin da yamma bayan shafe sa'oi 72  a kwance a asibiti inda ya yi jinyar cutar  COVID-19.

Shugaban Amurka Donald Trump ya koma fadar White House jiya Litinin da yamma bayan shafe sa'oi 72 a kwance a asibiti inda ya yi jinyar cutar COVID-19.

Shugaban na Amurka ya nuna ya sami lafiya tare da hawan matakalar benen ya hau zuwa farfajiyar da ake kira Truman Balcony, ya cire takunkuminsa ya sa aliju daga nan ya daga babban yatsansa yana jinjinawa matukan jirgi mai saukar angulu na shugaban kasa Marine One yayinda yake shirin tashi daga harabar fadar White House. Daga nan shugaban kasar ya shiga fadar White ba tare da sake sa takunkumin ba, ya tarar da mutane a ciki da suke jiran dawowarsa.

Facebook Forum

XS
SM
MD
LG