Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Kasuwar Singer, Kano


Yayin da ake hadahadar sayen kayen masarufi a wata kasuwa a Kano

Wakilin Muryar Amurka Mahmud Ibrahim Kwari ya zaga kasuwar ta Singer a tsakiyar birnin Kano inda ake saida kayan masarufi don jin halin da ake ciki.

WASHINGTO, DC - 'Yan kasuwar sun bayyana cewa farashin kayayyaki ya tashi sun kuma koka da rashin ciniki, wannan na zuwa ne a daidai lokacin da al'umar musuli a fadin duniya suka fara Azumin watan Ramadan.

Su ma masu sayen kayayyaki sun koka sosai game da farashin kayayyakin masarufin.

Saurari cikakken shirin cikin sauti.

please wait
Embed

No media source currently available

0:00 0:10:51 0:00

XS
SM
MD
LG