A shirin A Bari Ya Huce na wannan makon mun gabatar da gaishe gaishe na musamman domin taya Kiristoci murnar bukukuwan Easter. Mun kuma bada labarin wani Bakano mai wayau.
Saurari shirin ka sha dariya:
-
Grace Alheri Abdu
Grace Alheri Abdu babbar Edita ce (Managing Editor) a Sashen Hausa na Muryar Amurka wadda ta shafe sama da shekaru 30 tana aikin jarida. Tana da digiri na biyu a fannin dokoki da huldar diplomasiyar kasa da kasa, da kuma digiri na biyu a fannin nazarin addinan al'adun gargadiya na kasashen Afrika.