Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Aman Wuta Ya Barke A Tsaunin Amurka


Hoto barkewar aman wutan a tsibirin Hawaii da ke Amurka.
Hoto barkewar aman wutan a tsibirin Hawaii da ke Amurka.

Wannan Aman wutan ya biyo bayan wasu jerin girgizar kasa a tsibirin a kwanakin da suka wuce wanda ya hada da wata mai inci 5 a misalin karfe 10.30 na safen Alhamis a wani bayani da masana ma’aidanai suka fitar.


Jami’an kanana hukumomi, jaha da na tarayya sun dauki tsawon sati suna ta gargadin mazauna wajen su zama cikin shirin barin wajen saboda aman wutan zai iya tsananta.


Wannan Aman wutan na Kilauea yana faruwa akai akai kusan shekaru talatin, wuta tana fitowa daga aman wutan wanda yayi sandiyar binne daya daga cikin tsibiri biyar da ke akwai wanda ya kai kimanin kilomita 125 a wani binciken masana ma’adanai na kasar Amurka.

Facebook Forum

Hawan Nasarawa, jihar Kano a Najeriya, lokacin da aka gudanar da bukukuwan Sallar Eid el Fitr
please wait

No media source currently available

0:00 0:03:44 0:00
Karin bayani akan Rahotannin Taskar VOA
XS
SM
MD
LG