Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Masu Gabatar Da Kara A Rasha Sun Bukaci Hukuncin Daurin Shekaru Tara Da Watanni Shida Ga Britney Griner


Brittney Griner
Brittney Griner

Kafin kotun ta yanke hukunci, tauraruwar kwallon kwandon ta Amurka Brittney Griner ta nemi afuwar 'yan uwanta da tawagarta yayin da ta saurari shari'ar da ake yi mata ta mallakar miyagun kwayoyi.

WASHINGTON, D.C. - Dama masu gabatar da kara na Rasha sun bukaci wata kotu da ke wajen birnin Moscow da ta yanke hukuncin daurin shekaru 9 da watanni shida a gidan yari ga fitacciyar ’yar wasan kwallon kwandon na Amurka, Brittney Griner kan zargin mallakar wiwi.

Brittney Griner
Brittney Griner
Brittney Griner
Brittney Griner

An rufe muhawara a shari'ar Griner a yau Alhamis, kusan watanni shida bayan kama ta a filin jirgin sama na Moscow da kuma tsare ta daga baya.

-AP

Hawan Nasarawa, jihar Kano a Najeriya, lokacin da aka gudanar da bukukuwan Sallar Eid el Fitr
please wait

No media source currently available

0:00 0:03:44 0:00
Karin bayani akan Rahotannin Taskar VOA
XS
SM
MD
LG