Accessibility links

Rana Ta Uku: Babban Taron Jam'iyyar Republican a Garin Cleveland da ke Jihar Ohio.

Bayan tabbatar da Donald Trump a matsayin dan takarar shugaban Amurka na jam’iyar Republican jiya talata, shi ma wanda aka tabbatar a matsayin mataimakinsa ya gabatar da jawabin karbar wannan kambi inda ya yi jawabi mai ratsa jiki.
Bude karin bayani

1
GOP 2016 Cleveland
2

GOP 2016 Cleveland

3
4

Domin Kari

XS
SM
MD
LG