Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Yaki Da Cin Hanci Da Rashawa A Nigeria


Yaki Da Cin Hanci Da Rashawa A Nigeria

Anyi hassashen cewa yaki da cin hanci da karbar rashawa a Nigeria, ba zai sami gagarumar nasarar da ake bukata aba, in har ‘yan Nigeria basu fara yaki da zukatansu a kan wannan Annoba.

Saurari:

Shugaban hukumar tabbatar da kamantawa wajen kashe kudaden Jama’a da bin diddigin ayyukan Gwamnati a Nigeria, Farfesa Asasy Asebeye shi yayi has ashen haduwa da matsala a yakin da ake yi da cin hanci da rashawa a Nigeria a jawabin da yayi na bude zaman taron karawa juna sani na kwanaki biyu da cibiyar binciken al’amuran Dimokuradiyya da bada horo ta Mambayya da hadin gwiwar shirin raya kasashe na MDD suka shirya a dakin taro na Mambayya dake Kano, Nigeria.

Aika Sharhinka

XS
SM
MD
LG