Accessibility links

Sarkin Dutse ya shirya wasar "Golf" a Dutse

  • Aliyu Mustapha

Sarkin Dutse ya shirya wasar "Golf" a Dutse

Sarakuna gargajiya, 'yan siyasa, harda wani tsohon shugaban kasa sun halarci wasan "golf" da Sarkin Dutse ya shirya

Mai girma Sarkin Dutse Alhaji Nuhu Muhammad Sanusi ya jagoranci wani babban wasan "golf" da ya sami halartar manyan mutane da dama da suka hada da sarakunan gargajiya, 'yan siyasa da ma wani tsohon shugaban Nigeria. Aliyu Mustaphan Sokoto ya zanta da sarkin a wannan kashin farko na hirar tasu, inda Aliyun ya tambaye shi ko yaya aka yi ya soma sha'awar wasan na golf?

Saurari:

Aika Sharhinka

XS
SM
MD
LG