Accessibility links

APC Ta Fito Fili Ta Na Neman Janye Gwamna Amaechi

  • Halima Djimrao

Janar Muhammadu Buhari mai ritaya na ckin tawagar da ta kaiwa gwamna Rotimi Amaechi ziyara

Tawagar manya-manyan mutanen jam'iyar APC ta ziyarci gwamnan jahar Rivers

Shugabannin jam'iyar APC sun ziyarci gwamnan jahar Rivers Rotimi Amaechi kuma sun bukace shi ya shiga jam'iyar su kafin zaben shekarar dubu biyu da goma sha biyar.

A jawaban su da suka yi daban-daban, manyan jam'iyar ta APC da suka hada da Janar Muhammadu Buhari, da Chief Bisi Akande, da Asiwaju Ahmed Bola-Tinubu sun shaidawa al'ummar jahar Rivers cewa su ba yakin neman zabe ba ne ya kai su garin Fatakwal. Ga ci gaban labarin daga bakin wakilin Sashen Hausa a yankin Niger Delta, Lamido Abubakar Sokoto:

XS
SM
MD
LG